Zango Ya sayawa Matarsa Dankareriyar Mota

Fitaccen jarumin fina finan hausa Adam A Zango,  Ya yiwa Matarsa kyautar musamman da sabuwar Dankareriyar mota.

Zango ya buga hoton motar kirar  Honda (Continue Discussion) a shafinsa na Instagram inda ya yi wadansu kalamai ma su cike da nuna kauna da Soyayya ga matar ta sa,  a cikin harshen turanci ga abun da yace.

"Sabuwar mota kyauta ga matata,  kuma Sarauniyata "

Comments

Popular posts from this blog

Sarkin Jama’are ya albarkaci wakata - Badariyya meke tsakaninta da AMINU BAGWAI HAR YAYI MATA WAKA?

Lalacewar mata a Nijeriya