Zango Ya sayawa Matarsa Dankareriyar Mota
Fitaccen jarumin fina finan hausa Adam A Zango, Ya yiwa Matarsa kyautar musamman da sabuwar Dankareriyar mota. Zango ya buga hoton motar kirar Honda (Continue Discussion) a shafinsa na Instagram inda ya yi wadansu kalamai ma su cike da nuna kauna da Soyayya ga matar ta sa, a cikin harshen turanci ga abun da yace. "Sabuwar mota kyauta ga matata, kuma Sarauniyata "